Karin matsayi: Aisha Buhari ta zama mai digiri da digir-gir

Karin matsayi: Aisha Buhari ta zama mai digiri da digir-gir

A jiya, Litinin, nen wata jami’ar kasar Koriya, Sun Moon, ta karrama Aisha Buhari, uwargidan shugaba Buhari da digirin girmamawa na Dakta.

Tun a ranar Lahadi ne Legit.ng ta sanar da ku cewar Aisha Buhari, uwargidan shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ta isa birnin Seoul na kasar Koriya gabanin bikin karrama ta da digirin girmamawa da jami'ar Sun Moon zata yi ranar Litinin 13 ga watan Agusta.

Karin matsayi: Aisha Buhari ta zama mai digiri da digir-gir

Dakta Aisha Buhari

Karin matsayi: Aisha Buhari ta zama mai digiri da digir-gir

Aisha Buhari ta zama mai digiri da digir-gir

Farfesa Hong Young-Shik na sashen karatun kimiyyar siyasa ne ya sanar da hakan a ranar Alhamis yayin wata ziyara da suka kaiwa Aisha Buhari a fadar gwamnatin tarayya.

DUBA WANNAN: Jerin sunayen Sanatocin APC 57 da jihohin su

"Zamu karrama Aisha ne saboda irin aiyukan taimakon jama'a da take yi musamman ta fuskar inganta rayuwar mata da kananan yara," a cewar Farfesa Hong.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Mailfire view pixel