Da duminsa: Obasanjo da DanKwambo sun sanya labule

Da duminsa: Obasanjo da DanKwambo sun sanya labule

- Kullalliya na cigaba da kulluwa tsakanin masu juya sha'anin siyasar kasar nan gabannin zaben 2019

- Gwamnan jihar Gombe tare da tsohon shugaban kasa Obasanjo suna ganawar sirri

A yanzu haka dai gwamnan jihar Gombe Ibrahim Dankwambo, ya shiga wata ganawar sirri da tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a fadarsa dake Abeokuta.

Da duminsa: Obasanjo da DanKwambo sun sanya labule

Da duminsa: Obasanjo da DanKwambo sun sanya labule
Source: Depositphotos

Gwamnan jihar Gomben ya isa dakin karatun tsohon shugaban kasar ne da misalin karfe 1:10 na rana.

KU KARANTA: Kar muke kallon ku, masu yunkurin tsige Saraki da mataimakinsa - PDP

Sai dai ana tunanin ziyarar tasa na da alaka da muradinsa na son samun tikitin takarar shugabancin kasar nan karkashi jam’iyyar PDP a zaben 2019.

Latsawannandominsamunsabuwarmanhajarlabarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmunadandalinsadazumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idankuna da watashawarakobukatarbamulabari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel