Yanzu Yanzu: Oshiomhole zai sake ganawa da sanatocin APC

Yanzu Yanzu: Oshiomhole zai sake ganawa da sanatocin APC

Sanatoin da aka zaba karkashin lear jam’iyyar All Progressives Congress (APC) za su gana da shugaban jam’iyyar na kasa, Adams Oshiomhole a yau da misalin karfe 8 na dare.

Majiyoyi na kusa da APC sun bayyanacewa Oshiomhole da Sanatocin zasu tattana akan yunkurin kwace majalisar dokoki da mabiya jam’iyyar ke yunkurin yi wanda ya yi sanadiyan cire darakto janar na hukumar DSS Lawal Daura daga matsayinsa.

Yanzu Yanzu: Oshiomhole zai sake ganawa da sanatocin APC

Yanzu Yanzu: Oshiomhole zai sake ganawa da sanatocin APC

An tattaro cewa shugaban masu rinjaye na majalisar dattawa, SanataAhmed Lawal nezai jagranci sauran sanatoci zuwa anawar wanda za’ayi a ofishin Oshiomhole a Aso Drive, Maitama Abuja.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Buhari zai sake takara ne tare da Osinbajo a 2019 – Fadar shugaban kasa

An rahoto cewa Oshiomhole da sanatocin APC sun shirya wata ganawa a zangon majalisar dattawan.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel