Za mu kai mamaya maJalisar dokokin kasar idan Saraki yaki yin murabus – Kungiyar yakin neman zaben Buhari

Za mu kai mamaya maJalisar dokokin kasar idan Saraki yaki yin murabus – Kungiyar yakin neman zaben Buhari

Kungiyar yakin neman zaben Buhari (BCO) a daren ranar Lahadi, 12 ga watan Agusta ta sha alwashin kai mamaya majalisar dokokin kasar idan har shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki bai yi murabus daga ofis ba.

Shugaban kungiyar, Danladi Fasali ya bayyana shirin kungiyar yayinda yake Magana a lokacin kaddamar da sakatariyar kungiyar magoya bayan Buhari na jihar Ogun.

Za mu kai mamaya maJalisar dokokin kasar idan Saraki yaki yin murabus – Kungiyar yakin neman zaben Buhari

Za mu kai mamaya maJalisar dokokin kasar idan Saraki yaki yin murabus – Kungiyar yakin neman zaben Buhari

Legit.ng ta tattaro cewa Fasali yayi kira ga Saraki da yayi murabus cikin karamci idan bah aka ba zasu gudanar da shirinsu.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Tambuwal da Atiku Abubakar sun shiga labule (hotuna)

An tattaro cewa jam’iyyar All Progressives Congress (APC), ta goyi bayan shirin kai mamayar wanda acewarta ya kamata a girmama bukatar mutane a dimokradiyya.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel