Yanzu Yanzu: Tambuwal da Atiku Abubakar sun shiga labule (hotuna)

Yanzu Yanzu: Tambuwal da Atiku Abubakar sun shiga labule (hotuna)

Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar sun yi ganawar sirri da gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal.

Sun yi ganawar ne a ranar Lahadi, 12 ga watan Agusta.

Yanzu Yanzu: Tambuwal da Atiku Abubakar sun shiga labule (hotuna)

Yanzu Yanzu: Tambuwal da Atiku Abubakar sun shiga labule

Shugabannin biyu sun kasance yan takarar kujerar shugaban kasa karkashin lemar PDP a zaben 2019 mai zuwa.

Babu cikakken bayani kan abun da tattaunawar nasu ya kunsa a lokacin wannan rahoto, sai dai hasashe sun nuna cewa ba zai rasa nasaba da yadda za su kayar da shugaban kasa Muhammadu Buhari a zabe mai zuwa ba.

Ga karin hotuna a kasa:

Yanzu Yanzu: Tambuwal da Atiku Abubakar sun shiga labule (hotuna)

Yanzu Yanzu: Tambuwal da Atiku Abubakar sun shiga labule

Yanzu Yanzu: Tambuwal da Atiku Abubakar sun shiga labule (hotuna)

Yanzu Yanzu: Tambuwal da Atiku Abubakar sun shiga labule

A baya mun ji cewa an sanyawa gwamnan jihar Gombe kuma dan takarar kujerar shugaban kasa karkashin lemar Peoples Democratic Party (PDP), Ibrahim Hassan Dankwambo, zafi cewa ya hakura da kudirinsa gabannin zaben fid da gwani naa jam’iyyar.

KU KARANTA KUMA: Yan sanda za su kama shugaban INEC, Mahmood sannan su gabatar da shi a kotu a gobe

Legit.ng ta tattaro cewa Dankwambo waanda ya bayyana kudirinsa na son takarar shugaban kasa makonni biyu da suka shige na fuskantar matsin lamba daga wasu shugabannin siyasa da sarakuna a yankin arewacin kasar kan ya hakura ya barwa gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel