Yan sanda za su kama shugaban INEC, Mahmood sannan su gabatar da shi a kotu a gobe

Yan sanda za su kama shugaban INEC, Mahmood sannan su gabatar da shi a kotu a gobe

Rundunar yan sanda za ta kama shugaban hukumar zabe mai zaman kanta (INEC), Farfesa Yakubu Mahmood a gaban kotu a gobe bisa ga umurnin Justis Stephen Pam na babbar kotun tarayya dake Abuja.

A ranar Laraba da ta gabata ne kotu nta same bada umurni ga yan sanda cewa su kama sannan su gurfanar da shugaban INEC a gaban kotu bayan rashin hallara da baiyi ba a kotu.

Yan sanda za su kama shugaban INEC, Mahmood sannan su gabatar da shi a kotu a gobe

Yan sanda za su kama shugaban INEC, Mahmood sannan su gabatar da shi a kotu a gobe

Lokuta da dama Mahmoud ya ki hallara a gaban kotu inda hakan yasa kotu tayi umurni ga yan sanda akan su kama shi sannan su gabatar da shi a gabanta a gobe.

KU KARANTA KUMA: 2019: An sanyawa Dankwambo zafi cewa ya hakura ya barwa Tambuwal takara

Ana dai tuhumar Mahmoud da laifin rashin da’a ga umurnin kotu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel