Aisha Buhari ta isa kasar Koriya domin karbo digirin girmamawa, hotuna

Aisha Buhari, uwargidan shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ta isa birnin Seoul na kasar Koriya gabanin bikin karrama ta da digirin girmamawa da jami'ar Sun Moon zata yi ranar Litinin 13 ga watan Agusta.

Farfesa Hong Young-Shik na sashen karatun kimiyyar siyasa ne ya sanar da hakan a ranar Alhamis yayin wata ziyara da suka kaiwa Aisha Buhari a fadar gwamnatin tarayya.

DUBA WANNAN: Obasanjo ya raba rijiyar man fetur kyauta ga wasu mata da ya yi lalata da su - Farfesa Soyinka

"Zamu karrama Aisha ne saboda irin aiyukan taimakon jama'a da take yi musamman ta fuskar inganta rayuwar mata da kananan yara," a cewar Farfesa Hong.

Aisha Buhari ta isa kasar Koriya domin karbo digirin girmamawa, hotuna

Aisha Buhari ta isa kasar Koriya domin karbo digirin girmamawa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel