Yadda gwamnatin Jigawa ta kashe N27m don share magudanan ruwa

Yadda gwamnatin Jigawa ta kashe N27m don share magudanan ruwa

Gwamnatin Jigawa a ranar Juma’a tace ta kashe naira miliyan 27 domin share magudanan ruwa a yankunan jihar dmin hana ballewar annobar cuta da ake iya kwasa daga juna.

Alhaji Mohammed Wada, daraktan kula da shirin jama’a a ma’aikatar kananan hukumomi da ci gaban al’umma na jihar, ya bayyana hakan ga kamfanin dillancin labara ajeriya a Hadejia.

Yadda gwamnatin Jigawa ta kashe N2m don share magudanan ruwa

Yadda gwamnatin Jigawa ta kashe N2m don share magudanan ruwa

Yace kowace karamar hukuma ta karbi naira miliyan 1 don wannan shiri.

KUKARANTA KUMA: Ministan lafiya ya je garin Yola don ganin Duduwale mutumin da ya je Abuja da kafa don rantsar da Buhari (hotuna)

Wada ya kuma bayyana cewa an gudanar da wannan shiri ne domin tsaftace muhalli da kuma hana ambaliyar ruwa musamman a lokacin damuna.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel