Ministan lafiya ya je garin Yola don ganin Duduwale mutumin da ya je Abuja da kafa don rantsar da Buhari (hotuna)

Ministan lafiya na tarayyar Najeriya, Farfesa Isaác Adewole ya ziyarci garin Yola, babban birnin jihar Adamawa.

Ministan ya ziyarci Yola ne domin ganin Abubakar Duduwale, mutumin da yayi tattaki daga Yola zuwa Abuja don rantsar da shugaban kasa Muhammadu Buhari a 2019.

Wani mai fani da shafin Facebook, JP Gassa Munga ne ya wallafa hotunan ministan tare da Duduwale.

Ga hotunan a kasa:

Ministan lafiya ya je garin Yola don ganin Duduwale mutumin da ya je Abuja da kafa don rantsar da Buhari (hotuna)

Ministan lafiya ya je garin Yola don ganin Duduwale mutumin da ya je Abuja da kafa don rantsar da Buhari

KU KARANTA KUMA: Sojoji sun kashe mutane 7 sannan sun dakile harin Boko Haram

A baya Legit.ng ta rahoto cewa Duduwale ya kamu da matsalar cwon kafa sakamakon tattakin da yayi daga garin Yola zuwa Abuja a kafa don murnar nasarar Buhari a zaben 2015.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel