An yi kira ga sarakunan gargajiya da su guji tsolma baki a harkar siyasa

An yi kira ga sarakunan gargajiya da su guji tsolma baki a harkar siyasa

- Sarakunan gargajiya iyaye ne ba 'yan siyasa ba

- Ana dab da shiga zabukan 2019 a kasar nan

- Talakawa basuson ganin sarakunan gargajiya suna bangaranci

An yi kira ga sarakunan gargajiya da su guji tsolma baki a harkar siyasa

An yi kira ga sarakunan gargajiya da su guji tsolma baki a harkar siyasa

Sakataren Ajara Vetho Kingdom a kudancin kasar nan, High Chief Gbefa 1 Paul Ajo, yayi kira ga sarakunan gargajiya na kasar nan su kul da kansu su bar saka baki a harkar siyasa.

Yayi wannan kira ne, a hirarsa da wakilan jaridar Guardian, inda yake tsokaci kan zabukan Najeriya, da ma zafafar yanayin siyasar kasar nan.

An dai dauki sarakunan gargajiya, a kudu da arewa, a matsayin iyayen kasa, wadanda ake mutumtawa, wanda hakan ke nufin dole su tsaya a tsakiya su zama iyaye.

DUBA WANNAN: Gwamnatin Najeriya ta kasa jure wa adawa

A shirin shiga zabukan badi dai, ana samun karuwar rabuwar kai da sauyin siyasa da jam'iyyu tsakanin masu mulki da talakawa.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel