Gwamnati zata kashe N17b don bin kadin inda man kasar nan ke zuwa bayan an shigo dashi

Gwamnati zata kashe N17b don bin kadin inda man kasar nan ke zuwa bayan an shigo dashi

- FEC ta amince da shigar da fasaha cikin kulawa da bangeren man fetur

- Kachikwu ya bayyana haka a ranar Laraba

- Wadannan sabbin hanyoyi zasu taimaka wa ma'adanan man fetur

Gwamnati zata kashe N17b don bin kadin inda man kasar nan ke zuwa bayan an shigo dashi

Gwamnati zata kashe N17b don bin kadin inda man kasar nan ke zuwa bayan an shigo dashi

FEC ta amince da sanya fahasa wajen kulawa da bangaren man fetur akan miliyan N17.

Ministan man fetur Ibe Kachikwu ne ya bayyana hakan a ranar Laraba a Abuja bayan ganawar su da Yemi Osinbajo.

Yace samar da wadannan hanyoyi zai taimaka kwarai wajen kulawa da ma'adanan na fetur.

Yace wannan labari shine abun da suke nema tuntuni don sanin nawa Nageriya taci da kuma adadin kayan da aka fitar ba bisa ka'ida ba.

DUBA WANNAN: Komawar Akpabio APC ta dawo mana da duk asarar mu ga PDP

Yace FEC ta bada umarnin dawoda wani kwantiragi da aka bawa wani kamfani a Nageriya (NCDMB) Wande ke Yenagoa Jahar Bayelsa.

Yace an bada kwantiragin ne na Miliyan 27 tun a 2015 amma zuwa yanzu ya koma miliyan 42 duba da canje canje da aka samu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel