Sam ba daidai bane a rufe kudaden jiha dake banki - kungiyar gwamnoni ga EFCC

Sam ba daidai bane a rufe kudaden jiha dake banki - kungiyar gwamnoni ga EFCC

- Dakatar da account din gwamnati baya cikin kundun tsarin mulki

- A ranar Talata ne hukumar nan na EFCC ta dakatar da account din gwamnatin jahar Benue

- Hukuncin na EFCC a Benue abune daya kamata a janye shi

Sam ba daidai bane a rufe kudaden jiha dake banki - kungiyar gwamnoni ga EFCC

Sam ba daidai bane a rufe kudaden jiha dake banki - kungiyar gwamnoni ga EFCC

Gamayyar gwamnonin Nageriya (NGF) ta bayyana matakin dakatar da account din gwamnatin jahar Benue da EFCC tayi da wani abu da baya cikin kundun tsarin mulki.

Gwamnan jahar Zamfara Abdul'azeez Yari kuma Ciyaman na NGF yayi magana da masu kokarin kawo daidaito na jahar bayan wata ganawar sirri da yayi da Yemi Osinbajo a ranar Laraba a Abuja.

DUBA WANNAN: Dalilan baiwa Saraki jagaban PDP

A ranar Talata ne EFCC ta dakatar a account din gwamnatin ta Benue.

Yari yace" Idan EFCC ta dakatar da account din wasu jahohi da kuma na jahar Benue to wannan baya cikin kundun tsarin mulki wannan ba daidai bane saboda kun kashe gwamnatin gaba daya".

"Hukuncin da EFCC ta yanke ya zama wajibi ayi duba akai".

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel