Dalilan da suka sanya PDP baiwa Saraki mukamin uban-tafiya-jagaba

Dalilan da suka sanya PDP baiwa Saraki mukamin uban-tafiya-jagaba

- Ko mene dalilin PDP na bawa Saraki Shugaban jam'iya

- Ya bayyana tsantsar farin ciki akan konawar sa PDP

- An bashi mukami mafi girma a jam'iyar

Dalilan da suka sanya PDP baiwa Saraki mukamin uban-tafiya-jagaba

Dalilan da suka sanya PDP baiwa Saraki mukamin uban-tafiya-jagaba

Ko mene dalilin PDP na bawa Shugaban majalisa Bukola Saraki mukamin Shugaban jam'iya wanda ya koma jam'iyar a ranar Alhamis.

Wannan mukami shine matsayi mafi girma a jam'iyar.

Saraki yayin da yake bayyana farin cikin sa a ranar daya koma jam'iyar yace "wannan rana ce mai muhimman ci a kasar mu" ya bayyana farin cikin sa na komawa jam'iyar.

DUBA WANNAN: N5m ga wanda ya fidda Borno kunya

"Ina matukar farin cikin dawowa ta jam'iyar dana fara siyasa a cikin ta, kowa yanada muhimman ci sannan sadaukar wa bata yawa a cikin wannan tafiya tamu" ya fada.

A yayin da ciyaman na PDP Uche Secondus yake yiwa wadanda suka koma jam'iyar maraba ya shawarce su dasu cigaba na bawa jam'iyar goyan baya.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel