Osinbajo ya gana da Gwamnan jihar Kebbi a fadar Aso Villa

Osinbajo ya gana da Gwamnan jihar Kebbi a fadar Aso Villa

A yayin da mukaddashin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ke ci gaba da gudanar da al'ammurran kasar nan, mun samu rahoton cewa ya gana da wani gwamnan Arewa a fadar ta shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Osinbajo ya gana da Gwamnan jihar Kebbi a fadar Aso Villa

Osinbajo ya gana da Gwamnan jihar Kebbi a fadar Aso Villa

Mukaddashin shugaban kasa a yau Laraba ya gana da gwamnan jihar Kebbi, Atiku Bagudu kamar yadda shafin jaridar The Nation ya ruwaito.

Wannan ganawar ta sirrance ta fara gudana yayin da gwamnan ya isa fadar ta shugaban kasa da misalin karfe 4.23 na yammacin yau Laraba.

KARANTA KUMA: Mark, Jang, Kwankwaso da wasu Sanatoci 46 dake goyon bayan Saraki

A yayin tattara wannan rahoto mukaddashin shugaban kasar na bayan labule tare da gwamna Bagudu.

Ku saurari kanin labaran...

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng Ku leƙa shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel