Kai tsaye: Bikin karbar tsohon gwamnan PDP day a koma APC, hotuna

Kai tsaye: Bikin karbar tsohon gwamnan PDP day a koma APC, hotuna

Kamar yadda mai bawa shugaba Buhari shawara a kan harkokin majalisar dattijai, Ita Enang, ya sanar tun ranar Lahadi cewar a ranar 8 ga wata za a yi bikin karbar tsohon gwamnan jihar Akwa Ibom, Godswill Akpabio, zuwa jam’iyyar APC, yanzu haka ana gabatar da taron bikin a filin wasa na garin Ikot Ekpene.

Manyan 'ya'yan jam'iyyar APC da suka hada da 'yan majalisar wakilai, Sanatoci da shugabannin jam'iyya sun halarci wurin bikin karbar Akpabio.

DUBA WANNAN: Saraki ya gabatar da jawabi ga taron manema labarai na duniya, duba hotuna

Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Adams Oshiomhole, ya isa wurin taron da misalin karfe 3:15 na rana tare da wasu shugabannin jam'iyyar na kasa da wasu jihohi.

Kai tsaye: Bikin karbar tsohon gwamnan PDP day a koma APC, hotuna

Bikin karbar tsohon gwamnan PDP day a koma APC, hotuna

Kai tsaye: Bikin karbar tsohon gwamnan PDP day a koma APC, hotuna

Bikin karbar tsohon gwamnan PDP day a koma APC, hotuna

Kai tsaye: Bikin karbar tsohon gwamnan PDP day a koma APC, hotuna

Akpabio da wasu sanatocin Najeriya

Kai tsaye: Bikin karbar tsohon gwamnan PDP day a koma APC, hotuna

Shugaban masu rinjaye na majalisar dattijai, Ahmed Lawal da Akpabio

Kai tsaye: Bikin karbar tsohon gwamnan PDP day a koma APC, hotuna

Ahmed Lawal da Akpabio

Kai tsaye: Bikin karbar tsohon gwamnan PDP day a koma APC, hotuna

Bikin karbar tsohon gwamnan PDP day a koma APC, hotuna

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel