Saraki ya gabatar da jawabi ga taron 'yan jaridu na duniya

Saraki ya gabatar da jawabi ga taron 'yan jaridu na duniya

A yau, Laraba, ne shugaban majalisar dattijai, Bukola Saraki, ya gabatar da jawabi ga taron manema labarai na duniya a cikin ginin majalisar tarayya dake Abuja.

Wannan shine karo na farko da Saraki da ya gabatar da irin wannan jawabi tun bayan zamansa shugaban majalisar dattijai fiye da shekaru uku da suka wuce.

Saraki ya gabatar da jawabi ga taron 'yan jaridu na duniya

Saraki ya gabatar da jawabi ga taron 'yan jaridu na duniya

Saraki ya gabatar da jawabi ga taron 'yan jaridu na duniya

Saraki ya gabatar da jawabi ga taron 'yan jaridu na duniya

Saraki ya gabatar da jawabi ga taron 'yan jaridu na duniya

Saraki ya gabatar da jawabi ga taron 'yan jaridu na duniya

Saraki ya gabatar da jawabi ga taron 'yan jaridu na duniya

Saraki yayin gabatar da jawabi ga taron 'yan jaridu na duniya

Yayin gabatar da jawabi ga taron manema labaran, Saraki, ya musanta cewar akwai hadin baki tsakaninsa da shugaban hukumar tsaro ta DSS, Lawal Daura, da aka cire jiya.

DUBA WANNAN: Abun haushi: 'Yan majlisa na jam'iyyar PDP sun sha giya a zauren majalisa don murna, kalli hotuna

Kazalika ya bukaci a hukunta duk masu hannu cikin jawo hayaniyar da ta faru tsakakanin jami'an tsaro na DSS da mambobin majalisar a jiya, Talata.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel