Yanzu Yanzu: Saraki ya maida martani akan zargin cewa ya hada kai da Lawal Daura

Yanzu Yanzu: Saraki ya maida martani akan zargin cewa ya hada kai da Lawal Daura

Shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki ya karyata zargin da ake masa na cewa ya bijirewa Lawal Daura, darakta janar na hukumar yan sandan farin kaya wanda aka sallama a jiya.

Jam’iyyar All Progressives Congress da magoya bayanta sun yi zargin cewa Saraki ne ya shirya hargitsi da ya faru a majalisar dokokin kasar.

A ranar Talata ne aka salami Lawal Daura bayan anyi ikirarin cewa yana aiki tare da Saraki domin rushe gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Yanzu Yanzu: Saraki ya maida martani akan zargin cewa ya hada kai da Lawal Daura

Yanzu Yanzu: Saraki ya maida martani akan zargin cewa ya hada kai da Lawal Daura

KU KARANTA KUMA: Hukumar EFCC ta daskarar da asusun gwamnatin Benue a bankuna 3

Saraki yayi martani akan ikirarin a ranar Laraba yayinda yake zanatawa da manema labarai, wanda ofishin labaransa suka yiwa lakabi da ‘taron zantawa da duniya’, cewa ba gaskiya bane.

A halin da ake ciki, Saraki yace zai yi murabus daga matsayinsa idan har ya rasa goyon bayan yan uwansa sanatoci.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel