Gwamnonin Najeriya sun yi Allah wadai da mamayar da aka kai majalisar dokokin kasar

Gwamnonin Najeriya sun yi Allah wadai da mamayar da aka kai majalisar dokokin kasar

Kungiyar gwamnonin Najeriya sun yi Allah wadai da mamayar da jami’an hukumar yan sandan farin kaya wato DSS suka kai majalisar dokokin kasar a ranar Talata, 7 ga watan Agusta.

Shugaban kungiyar, Gwamna Abdulaziz Yari, a wata sanarwa da ya saki a ranar Laraba, 8 ga watan Agusta ya yi kira ga a hukunta dukkanin wadanda ke da hannu akan mamayar.

Gwamnonin Najeriya sun yi Allah wadai da mamayar da aka kai majalisar dokokin kasar

Gwamnonin Najeriya sun yi Allah wadai da mamayar da aka kai majalisar dokokin kasar

Da suke magana ta hannun shugaban sashin labarai na kungiyar, Abdulrazzaque-Bello Barkindo, kungiyar sun bayyana mamayar da jami’an tsaron suka kai a matsayin abu kaico.

KU KARANTA KUMA: Ban bar APC saboda dalilai na son zuciya ba – Gwamna Ahmed

Sun ce hakan barazana ne ga damkradiyyar kasar. Sun kuma yi gargadi akan sake faruwar hakan anan gaba.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku leƙa shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel