Osinbajo na sake ganawa da Sufeto Janar na 'Yan sanda

Osinbajo na sake ganawa da Sufeto Janar na 'Yan sanda

Da sanadin shafin jaridar The Nation mun samu rahoton cewa, mukaddashin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, na sake ganawa a ranar yau ta Talata tare da sufeto janar na 'yan sanda, Ibrahim Idris a fadar shugaban kasa ta Villa dake babban birnin kasar nan na tarayya.

Osinbajo na sake ganawa da Sufeto Janar na 'Yan sanda

Osinbajo na sake ganawa da Sufeto Janar na 'Yan sanda

Rahotanni sun bayyana cewa, sufeton na 'yan sanda ya isa fadar ta shugaban kasa da misalin karfe 6.35 na yammacin yau, inda ya suka sanya labule tare da mukaddashin na shugaban kasa.

KARANTA KUMA: An sallami 'Dalibai 33 bisa laifin satar amsa daga jami'ar Bayero ta jihar Kano

Legit.ng ta fahimci cewa, wannan ita ce makamanciyar ganawa ta biyu da auku a yau Talata tsakanin Osinbajo da shugaban jami'an tsaro na 'yan sanda.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku leƙa shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel