Yanzu Yanzu: Osinbajo na ganawar sirri da Magu, da sabon mukaddashin shugaban DSS

Yanzu Yanzu: Osinbajo na ganawar sirri da Magu, da sabon mukaddashin shugaban DSS

Mukaddashin shugaban kasa, Yemi Osinbajo na cikin ganawar sirri da Ibrahim Magu, mukaddashin shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC).

Har ila yau a sabon mukaddashin shugaban hukumar DSS na cikin ganawar kamar yadda Channels TV ta ruwaito.

Yanzu Yanzu: Osinbajo na ganawar sirri da Magu, da sabon mukaddashin shugaban DSS

Yanzu Yanzu: Osinbajo na ganawar sirri da Magu, da sabon mukaddashin shugaban DSS

A ranar Talata, 8 ga watan Agusta ne Osinbajo ya salami darakta janar na hukumar DSS sannan ya umurci babban jami’i a hukumar ya karbi hannunsa.

A baya Legit.ng ta rahoto cewa hadakar jami’an tsaron hukumar ‘yan sanda da na SARS sun kama shugaban hukumar tsaro ta DSS, Lawal Daura, da Osinbajo ya sallama daga aiki yau dinnnan.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Saraki ya isa zauren majalisar dokoki

An kama Daura ne bisa zarginsa da katsalandan a zaman lafiyar kasa. Yanzu haka yana tsare a shelkwatar SARS ta kasa.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel