Osinbajo ya shiga ganawar sirri da madadin Lawal Daura da Magu na EFCC

Osinbajo ya shiga ganawar sirri da madadin Lawal Daura da Magu na EFCC

Mukaddashin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya shiga wata ganawar sirri da Ibrahim Magu, shugaban hukumar yaki da cin hanci da yiwa tattalin arziki ta’annatai.

Akwai sabon shugaban rikon kwarya na hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) a wurin ganawar, kamar yadda gidan talabijin na Channels ya sanar.

A yau ne Osinbajo ya salami Lawal Daura daga mukaminsa na shugabancin hukumar DSS tare da umartarsa ya mika aiki ga babban jami’I a hukumar.

Akwai Karin bayani…..

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel