APC ba zata iya nasara a zaben 2019 ba – Inji Lamido

APC ba zata iya nasara a zaben 2019 ba – Inji Lamido

Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya bayyana cewa jam’iyyar All Progressives Congress (APC), ba zata taba dawowa mulki a zaben shekara mai zuwa ba.

Ya bayyana cewa yan Najeriya da suka daura jam’iyyar akan mulki a 2015 na fama da yunwa da talauci a yanzu, cewa mutane na fushi da gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari.

APC ba zata iya nasara a zaben 2019 ba – Inji Lamido

APC ba zata iya nasara a zaben 2019 ba – Inji Lamido
Source: Depositphotos

Lamido wadda ya kasance dan takarar kujerar shugaban kasa a karkshin lemar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), yayi zargin cewa Buhari bai cancanci shugabantar kasar nan na wasu shekaru hudu anan gaba ba.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Jami’an DSS sun mamaye harabar majalisar dokokin kasar (bidiyo)

Ya bayyana hakan ne a wata hira da manea labarai bayan ya gana da mambobi da shugabanin jam’iyyar akan kudirinsa na takarar shugaban kasa, cewa yan Najeriya sun gaji da karya da gwamnatin ke yi masu a kullun.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel