Tsige su Saraki: Babu wani kudi ko hannunmu a ciki - NNPC

Tsige su Saraki: Babu wani kudi ko hannunmu a ciki - NNPC

- NNPC ta musanta zargin da ake mata

- Kamfanin ya nesanta kansa daga wannan batu na makirci

- Yace wata makarkashiya ce da ake kokarin yiwa kamfanin

Tsige su Saraki: Babu wani kudi ko hannunmu a ciki - NNPC

Tsige su Saraki: Babu wani kudi ko hannunmu a ciki - NNPC

NNPC ta musanta zargin da ake mata dangane da makircin tsige Sanata Bukola Saraki.

Kamfanin yace babu hannun sa a cikin wannan lamari anyi wannan manakisa ne kawai don samun kudi.

M. D na kamfanin, Mr Maikanti Baru ya zargi cewa an biya kudi ne kawai akan batun tsige Sarakin.

DUBA WANNAN: Idan sun baku kudi ku amsa a zaben badi - PDP

Da suke tattaunawa a Abuja Janar Manaja na hadakar NNPC din, Mr Ndu Ughamadu yace wannan wata manakisa ce kawai dan a zubar da mutuncin kamfanin a idon gwamnati da kuma mutanen Nageriya.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel