Rudunar soji sun kona sansanin makiyaya a Benue (hotuna)

Rudunar soji sun kona sansanin makiyaya a Benue (hotuna)

Rundunar sojin Najeriya ta bayyana hotunan sansanin makiyaya da ta kona a yankin Gbajimba-Akor ake karaar hukumar Guma na jihar Benue.

Kakakin rundunar sojin, Texas Chukwu ya bayyana cewa dakarun sojin sunyi nasarar ne a yayin aikin kakkabe yan bindiga.

Sun kuma sao makamai daga aikin, kamar yadda rundunar ta wallafa a shafinta na twitter.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Shugabannin majalisar dokokin kasa za su gana a gobe

Ga hotunan da rundunar ta wallafa a shafinta na twitter a kasa:

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel