Yanzu Yanzu: Shugabannin majalisar dokokin kasa za su gana a gobe

Yanzu Yanzu: Shugabannin majalisar dokokin kasa za su gana a gobe

Shugabannin majalisar dokokin kasar za su gana gobe domin yan majalisar tarayyan sun samu damar tattauna wasu lamuran kasar, jaridar Daily Trust ta ruwaito.

Shugabannin majalisar dokokin kasar sun hada da na majalisar dattawa da kuma majalisar wakilai.

An tattaro cewa, an sanya yin ganawar ne a gobe da rana.

Yanzu Yanzu: Shugabannin majalisar dokokin kasa za su gana a gobe

Yanzu Yanzu: Shugabannin majalisar dokokin kasa za su gana a gobe

Bayan nan kuma za’a yi wata ganawar da hukumar zabe mai zaman kanta karkashin jagorancin shugabanta, Farfesa Mahmud Yakubu.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Mataimakin shugaban APC na Osun ya jagoranci mutane 6,208 zuwa ADP

An sanyawashugabannin majalisun biyu wuta kan su dawo zama domin zantawa akan wasu lamura.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel