Matar shugaban kasan Gambiya ta yiwa matan Najeriya goma ta arziki a Abuja, hotuna

Matar shugaban kasan Gambiya ta yiwa matan Najeriya goma ta arziki a Abuja, hotuna

A yau, Lahadi ne, matar shugaban kasar Gambiya, Fatoumatta Bah Barrow, dake ziyara a Najeriya ta ziyarci sashen karbar haihuwa na asibitin Maitaima dake Abuja.

Fatoumatta ta ziyarci asibitin ne bisa rakiyar Aisha Buhari, uwargidan shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari.

DUBA WANNAN: 'Yan Shi'a sun gudanar da mauludin Annabi Isa a Kaduna, duba hotuna

A wani sako da Aisha Buhari ta fitar a shafinta na dandalin sada zumunta dake Facebook ta bayyana cewar sun kai ziyara asibitin ne domin taya Fatoumatta murnar zagayowar ranar haihuwarta.

Matar shugaban kasan Gambiya ta yiwa matan Najeriya goma ta arziki a Abuja, hotuna

Fatoumatta Barrow da Aisha Buhari a sibitin Abuja

Matar shugaban kasan Gambiya ta yiwa matan Najeriya goma ta arziki a Abuja, hotuna

Fatomatta Barrow a Asibtin Abuja

Matar shugaban kasan Gambiya ta yiwa matan Najeriya goma ta arziki a Abuja, hotuna

Matar shugaban kasan Gambiya ta yiwa matan Najeriya goma ta arziki a Abuja

Matar shugaban kasan Gambiya ta yiwa matan Najeriya goma ta arziki a Abuja, hotuna

Aisha Buhari da Fatoumatta Barrow a asibitin Abuja

Matar shugaban kasan Gambiya ta yiwa matan Najeriya goma ta arziki a Abuja, hotuna

Bikin murnar ranar haihuwar Fatoumattou Barrow

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel