Jerin hajoji 15 a ake tunanin za su ba Shugaba Buhari matsala a zaben 2019

Jerin hajoji 15 a ake tunanin za su ba Shugaba Buhari matsala a zaben 2019

Yayin da babban zabe na game gari a Najeriya ya rage 'yan watanni kacal a gudanar da shi, yanzu haka dai kakar siyasa tuni ya dauki zafi inda 'yan siyasa suka dukufa wajen ganin sun shirya tsaf kafin zuwan zaben a dukkan matakai.

Haka lamarin yake ma dai a matakin shugaban kasa inda tuni shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana aniyar sa ta sake tsayawa takarar shugaban kasa a zaben na 2019.

Jerin hajoji 15 a ake tunanin za su ba Shugaba Buhari matsala a zaben 2019

Jerin hajoji 15 a ake tunanin za su ba Shugaba Buhari matsala a zaben 2019

KU KARANTA: Dakarun sojin Najeriya sun yi kicibis da 'yan bindiga a jihar Benue

Sai dai masu fashin baki akan al'amurran yau da kullum na ganin cewa zaben na shugaban kasa zai dauki zafi sosai kuma lamarin za'a iya cewa tamkar mace mai ciki ce da ba'a san me zata haifa ba.

Legit.ng dai ta yi dogon nazari inda ta jeranto mana wasu daga cikin jahohin da ake tunanin za su iya ba shugaba Buhari matsala a zaben mai zuwa:

1. Abia

2. Akwa Ibom

3. Anambra

4. Bayelsa

5. Benue

6. Cross River

7. Delta

8. Ebonyi

9. Enugu

10. Edo

11. Imo

12. Kwara

13. Plateau

14. Rivers

15. Taraba

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel