Hameed Ali ya yamutsa gidan kwastam bayan da ya canzawa manyan jami'ai 70 wurin aiki

Hameed Ali ya yamutsa gidan kwastam bayan da ya canzawa manyan jami'ai 70 wurin aiki

Shugaban rundunar hukumar hana fasakwaurin kayayyaki a Najeriya watau Hameed Ali ya amince da sauye-sauyen wuraren aiki ga manyan jami'an rundunar watau kwanturola-kwanturola saba'in domin magance cin hanci da kuma karin kyautatuwar aiki.

Wannan dai kamar yadda muka samu na kunshe ne a cikin wata takardar manema labarai da jami'in hulda da jama'a na hukumar Joseph Attah ya fitar a garin Abuja ranar Juma'ar da ta gabata.

Hameed Ali ya yamutsa gidan kwastam bayan da ya canzawa manyan jami'ai 70 wurin aiki

Hameed Ali ya yamutsa gidan kwastam bayan da ya canzawa manyan jami'ai 70 wurin aiki

KU KARANTA: Wani babban Dan APC ya kammala shirin ficewa zuwa PDP

A wani labarin kuma, Wani basaraken gargajiya a yankin Yarbawa watau Oluwo of Iwo land, Oba AbdulRasheed Adewale Akanbi ya fito ya bayyanawa duniya tarin dukiyar sa da kadarorin sa da yake da su.

Haka ma Sarkin yayi ikirarin cewa a duk Najeriya babu mahalukin da ya kai shi kudi ciki kuwa hadda fitaccen mai kudin nan na Najeriya da ma nahiyar afrika baki daya, Alhaji Aliko Dangote.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel