Saraki zai taimaka wajen tsige Buhari a 2019 – PDP

Saraki zai taimaka wajen tsige Buhari a 2019 – PDP

Wasu mambobin jam’iyyar Peoples Democratic Party PDP reshen jihar Kwara, su bayyana cewa dawowar shugaban majalisar dattawa, Dr. Bukola Saraki jam’iyyar zai taimaka wajen tsie gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari a 2019.

Da yake Magana da manema labarai a Ilorin a ranar Juma’a, shugaban kungiyar, Kwamrad Ben Duntoye, yayi watsi da rade-radin cewa Saraki ba zai karrama tsoffin mambobin jam’iyyar adawa ba.

Saraki zai taimaka wajen tsige Buhari a 2019 – PDP

Saraki zai taimaka wajen tsige Buhari a 2019 – PDP

Sun ce Saraki zai yi adalci ga dukkanin mambobin jam’iyyar ba ma na Kwara kada ba harda na Najeriya baki daya a matsayinsa na uban jam’iyyar PDP.

KU KARANTA KUMA: 2019: Sauya sheka ba zai hana Buhari cin zabe ba – Tony Momoh

Shugabannin PDP, wadanda suka yiwa Saraki barka da dawowa PDP, sun bayyana cewa gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta sanya yan Najeriya a cikin wani yanayi.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel