Babu zaman lafiya a majalisar dattawa har sai Saraki yayi murabus - Sanata

Babu zaman lafiya a majalisar dattawa har sai Saraki yayi murabus - Sanata

Sanata Abu Ibrahim mai wakiltan Katsina ta kudu ya ayya cewa baza’a samu zaman lafiya a majalisar dattawa ba har sai shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki yayi murabus daga masayinsa na yanzu.

Ibrahim wadda ya kasance shugaban kwamitin lamuran yan sanda na majalisa, ya bayyana hakan a wata hira da yayi da manema labarai a Abuja a ranar Laraba, 1 ga watan Agusta, jaridar Vanguard ta ruwaito.

Babu zaman lafiya a majalisar dattawa har sai Saraki yayi murabus - Sanata

Babu zaman lafiya a majalisar dattawa har sai Saraki yayi murabus - Sanata

Legit.ng ta tattaro cewa dan majalisan yace abunda ya kamata Saraki yayi tunda ya sauya sheka zuwa jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), shine sauka daga kan matsayin da yake a yanzu.

KU KARANTA KUMA: Zargin mu da ake yi a fashin Offa ne ya tursasa mu barin APC - Ahmed

Ya kuma karyata zargin cewa wasu sanatoci sunyi kokarin fasa zauren majalisar dattawa a ranar Laraba.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel