Takardar bogi: SERAP ta baiwa hukumar NYSC kwanaki 7 ta gabatar da shaida akan Kemi Adeosun

Takardar bogi: SERAP ta baiwa hukumar NYSC kwanaki 7 ta gabatar da shaida akan Kemi Adeosun

- An baiwa hukumar NYSC kwanaki bakwai ta gabatar da shaidar takardun ministar kudi Kemi Adeosun

- Ana zargin ta da gabatar da takardun karya na kammala bautar kasa

Takardar bogi: SERAP ta baiwa hukumar NYSC kwanaki 7 ta gabatar da shaida akan Kemi Adeosun

Takardar bogi: SERAP ta baiwa hukumar NYSC kwanaki 7 ta gabatar da shaida akan Kemi Adeosun

A jiya ne kungiyar SERAP ta bukaci shugaban hukumar masu bautawa kasa (NYSC), Brigadier General Suleiman Kazaure, da ya gabatar da wata shaida kwakkwara akan takardar kammala bautar kasa da aka baiwa ministar kudi, Mrs Kemi Adeosun.

DUBA WANNAN: Labarin dakarun matan Afirka da suka yaki Turawan mulkin mallaka

A cikin takardar da suka aikawa shugaban hukumar a jiya ranar 2 ga watan Agusta, wanda mataimakin darakta na kungiyar ta SERAP, Timothy Adewale, ya saka hannu, kungiyar ta bukaci Kazaure da ya bayyana gaskiyar idan har hukumar NYSC ta baiwa Adeosun takardar shaidar kammala bautar kasar.

A wani rahoto da majiyar mu Legit.ng ta fitar mun kawo muku cewar ana zargin ministar ta gabatar da takardar shaidar kammala bautar kasar ta karya ne.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel