Hafsoshin tsaron Najeriya sun gabatar da bukatar su ga Shugaba Buhari

Hafsoshin tsaron Najeriya sun gabatar da bukatar su ga Shugaba Buhari

Da ranar yau ne dai manyan hafsohin tsaro a kasar Najeriya suka sa labule tare da shugaban kasa, Muhammadu Buhari a fadar sa dake Villa, babban birnin tarayya Abuja.

Sai dai bayan kammala taron nasu ne sai mai magana da yawun ministan tsaron kasar Mansur Dan-Ali ya fitar da sanarwar abunda aka tattauna a wajen raton na sirri.

Hafsoshin tsaron Najeriya sun gabatar da bukatar su ga Shugaba Buhari

Hafsoshin tsaron Najeriya sun gabatar da bukatar su ga Shugaba Buhari

KU KARANTA: Gwamna Fayose ya ba 'yan jihar sa shawara

Legit.ng ta samu cewa hafsoshin tsaron kasar sun bukaci abubuwa da yawa daga gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaba Buhari ciki kuwa hadda karin makaman yaki da sauran kayan aiki.

A wani labarin kuma, Jami'an rundunar 'yan sandan Najeriya dake a jihar Kano ta fitar da sanarwa tare da kakkausan kashedi ga dukkan masu lalata hotuna da kuma allunan kamfe din shugaba Buhari a jihar.

Mai magana da yawun 'yan sandan na jihar, Musa Majiya ya ce wannan ya zama tilas domin irin yadda mummunar dabi'ar da suke zargin 'yan adawa ne ke yin ta ke man zama ruwan dare a jihar.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel