Idan zama na a cikin Jamiyyar APC na hana wani barci toh lallai zai ta kwana a tsaye Kenan – Shehu Sani

Idan zama na a cikin Jamiyyar APC na hana wani barci toh lallai zai ta kwana a tsaye Kenan – Shehu Sani

Sanata Shehu Sani mai wakiltan yankin Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawan kasar ya caccaki wadanda basa son ci gaba da kasancewarsa a jam’iyyar Progressive Congress APC mai mulki.

A cewar Sanatan duk wanda ke hana kansa bacci saboda wannan dalili toh ya kwana a tsaye.

Ya wallafa a shafinsa na Facebook: “ Idan zama na a cikin Jamiyan APC na hana wani barci toh lallai zai ta kwana a tsaye Kenan.

“Idan zama na a Jamiyan APC na sa Ma wani ciwon zuciya,toh lallai ya bar kwana otal,ya koma kwana asibiti dan kada hawan jini ya kaishi Bashama.”

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel