Kotun Kaduna ta sanya ranar 4 ga watan Oktoba don yanke hukunci kan belin Zakzaky

Kotun Kaduna ta sanya ranar 4 ga watan Oktoba don yanke hukunci kan belin Zakzaky

Wata babbar kotun Kaduna a ranar Alhamis ta sanya 4 ga watan Oktoba don yanke hukunci akan belin shugaban kungiyar Musulman Shi’a, Ibrahim Zakzaky da matarsa Zinat.

Mai shari’a, Justis Gideon Kurada, ya dage sauraron karar bayan lauyan wadanda ke kara, Mista Maxwell Kyon ya gabatar da takardan neman bale na wadanda ake kara.

Kotun Kaduna ta sanya ranar 4 ga watan Oktoba don yane hukunci kan belin Zakzaky

Kotun Kaduna ta sanya ranar 4 ga watan Oktoba don yane hukunci kan belin Zakzaky

Kyon yace wadanda yake karewa sun cika takardun neman belinsu ga kotu.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Shugabannin kananan hukumomi, kansiloli sun sauya sheka daga APC zuwa PDP

Ya ce an sanya ranar 4 ga watan Oktoba domin yanke hukuncin akan neman belin nasu.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel