Nasarar Buhari a zaben 2019 wajibi ne - Maharaji

Nasarar Buhari a zaben 2019 wajibi ne - Maharaji

Yan watanni kadan gabannin zaben shugaban kasa, shahararren malamin nan na gargajiya, Satguru Maharaji yayi has ashen cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari zai lashe zaben 2019.

Malamin a wata sanarwa da ya saki a Ibadan, yace goyon bayan shi ga Buhari ya samo asali ne daga irin gagarumar rawar ganin day a taka a matsayin shugaban kasar Najeriya.

Nasarar Buhari a zaben 2019 wajibi ne - Maharaji

Nasarar Buhari a zaben 2019 wajibi ne - Maharaji

Ya kaddamar da zawa za’ayi zabe mai zuwa cikin nasara, zaman lafiya sannan kuma Buhari ne zai lashe zaben.

KU KARANTA KUMA: Dalilin da yasa na ajiye mukamina na jakadan Najeriya a Afrika ta kudu na koma PDP - Ibeto

Da yake magana akan yawan sauya sheka da ya billo a jam’iyyar All Progressives Congress (APC), ya bayyana masu sauya shekar a matsayin mayuwatan yan siyasa marasa martaba.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel