Baka isa ka rufe majalisar dattawa kan wasu lamura naka na daban ba – Ndume ya caccaki Saraki

Baka isa ka rufe majalisar dattawa kan wasu lamura naka na daban ba – Ndume ya caccaki Saraki

Ali Ndume, Sanata mai wakiltan Borno ta Kudu, ya bukaci shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki da ya dawo zaman majalisa.

Sanatan yayi bata rai da rufe majalisar dattawan, cewa akwai muhimman abubuwa dake bukatar a basu kulawar gaggawa wadda yan majalisa za su tattauna akai.

Baka isa ka rufe majalisar dattawa kan wasu lamura naka na daban ba – Ndume ya caccaki Saraki

Baka isa ka rufe majalisar dattawa kan wasu lamura naka na daban ba – Ndume ya caccaki Saraki

Ndume ya bayyana hakan yayinda ya fito shirin Politics Today, wani shiri da talbijin din Channels ke haskawa a ranar Laraba.

KU KARANTA KUMA: Wani ‘Dan Majalisa yayi taurin-kai ya ki bin Gwamnan Jihar Kwara zuwa PDP

Yace yayi mamakin yadda Saraki ya rufe majalisa a wannan ranar.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel