2019: Shugaba Buhari ya ziyarci Ofishin yakin neman zabensa na kasa, kalli hotuna

2019: Shugaba Buhari ya ziyarci Ofishin yakin neman zabensa na kasa, kalli hotuna

Da yammacin yau, Laraba, ne shugaba Buhari ya ziyarci ofishin yakin neman zabensa na kasa dake Abuja.

Ginin ofishin yakin neman zaben nasa dake kan titin Herbert Macaulay, a kwaryar birnin Abuja, shine ofishin kamfen dinsa na shekarar 2015.

A tawagar da suka raka shugaba Buhari ofishin akwai shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Abba Kyari, sakataren gwamnatin tarayya, Boos Gida Mustapha da wasu manyan kusoshin gwamnatinsa.

DUBA WANNAN: Shugaban majalisa, mambobi 17 na majalisar dokokin jihar Sokoto sun fita daga APC

Ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ne ya karbi bakuncin shugaba Buhari da tawagarsa kuma ya zagaya da su domin nuna masu cikin ofishin.

Shugaba Buhari ya nuna gamsuwa da tsarin ofishin tare da yiwa kwamitin yakin neman zabensa godiya bisa kokarin da suka yin a kawata ofishin.

2019: Shugaba Buhari ya ziyarci Ofishin yakin neman zabensa na kasa, kalli hotuna

Ofishin yakin neman zaben Buhari

2019: Shugaba Buhari ya ziyarci Ofishin yakin neman zabensa na kasa, kalli hotuna

Shugaba Buhari yayin ziyartar Ofishin yakin neman zabensa na kasa

2019: Shugaba Buhari ya ziyarci Ofishin yakin neman zabensa na kasa, kalli hotuna

Ofishin yakin neman zaben Buhari

2019: Shugaba Buhari ya ziyarci Ofishin yakin neman zabensa na kasa, kalli hotuna

Shugaba Buhari ya ziyarci Ofishin yakin neman zabensa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel