Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari zai tafi hutun kwanaki 10

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari zai tafi hutun kwanaki 10

Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai tafi hutun kwanaki goma a birnin Landan daga ranar Juma’a 3 ga watan Agusta.

Legit.ng ta tattaro cewa kakakin shugaban kasar, Garba Shehu ne ya sanar da hakan a shafin twitter a ranar Laraba, 1 ga watan Agusta.

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari zai tafi hutun kwanaki 10

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari zai tafi hutun kwanaki 10
Source: Depositphotos

Ya bayyana cewa kamar yadda sashi 145 na kundin tsarin mulkin 1999, an tura wata wasika ga shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki da kakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara dangane da hakan.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Kotu ta bayar da umurnin kama shugaban INEC, Mahmoud

Shehu Sani ya bayyana cewa shugaban kasar zai yi hutun baki daya a Landan.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel