Yanzu Yanzu: Ina ma ace ban taba kasancewa dan APC ba – Kakakin majalisar Kwara ya jagoranci yan majalisa 23 zuwa PDP

Yanzu Yanzu: Ina ma ace ban taba kasancewa dan APC ba – Kakakin majalisar Kwara ya jagoranci yan majalisa 23 zuwa PDP

Yan majalisar dokokin jihar Kwara 24 cikin talatin da uku sun sauya sheka daga jam’iyyar All Progressives Congress zuwa Peoples Democratic Party.

Dan majalisa mai wakiltan mazabar Ojomu/Balogun na karamar hukumar Offa, Mista Saheed Popoola ne kadai ya saura a APC.

Yanzu Yanzu: Ina ma ace ban taba kasancewa dan APC ba – Kakakin majalisar Kwara ya jagoranci yan majalisa 23 zuwa PDP

Yanzu Yanzu: Ina ma ace ban taba kasancewa dan APC ba – Kakakin majalisar Kwara ya jagoranci yan majalisa 23 zuwa PDP

Kakakin majalisar dokokin jihar, Dr. Ali Ahmad, da yake Magana a zauren majalisa lokacin sauya shekar, yace APC ta rabu.

KU KARANTA KUMA: Ba zan sauya sheka daga APC ba – Mataimakin kakakin majalisa

A cewarsa ya fi kowa farin ciki a yanzu tunda ya bar APC.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel