Yanzu-yanzu: Tambuwal ya fita daga APC, ya koma PDP

Yanzu-yanzu: Tambuwal ya fita daga APC, ya koma PDP

Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya sauya sheka daga jam'iyyar All Progressives Congress APC, zuwa Peoples Democratic PArty PDP da ranan yau Laraba, 1 ga watan Agusta 2018.

Gwamnan ya bayyana wannan ne a wata hira manema labarai a gidan gwamnatin jihar Sokoto.

Ya yi wannan sanarwa ne cikin daruruwan magoya bayansa da suka yi dandazo a gidan gwamnatin jihar domin nuna goyon bayansu gareshi.

Wannan sanarwa ya zo ne bayan makonni da ake hasashe gwamna Tambuwal zai fita daga jam'iyyar APC. Kwanan nan ya siffanta gwamnatin shugaba Buhari a matsayin wacce ta gaza kuma demokradiyyan gidan yari.

Yanzu-yanzu: Tambuwal ya fita daga APC, ya koma PDP

Yanzu-yanzu: Tambuwal ya fita daga APC, ya koma PDP

Tsohon kakakin majalisar wakilan ne gwamna na uku yanzu da suka sauya sheka daga jam'iyya mai ci zuwa jam'iyyar adawa.

Wadanda suka sauya sheka gabanin yau sune gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom, da Abdulfatah Ahmed na Kwara.

Yanzu-yanzu: Tambuwal ya fita daga APC, ya koma PDP

Yanzu-yanzu: Tambuwal ya fita daga APC, ya koma PDP

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel