Cikin Hotuna: Yadda shugaba Buhari ya dauki hankulan shugabanni a taron ECOWAS

Cikin Hotuna: Yadda shugaba Buhari ya dauki hankulan shugabanni a taron ECOWAS

Shugaban kasa Muhammadu Buhari na halartar taron kasashen Afrika ta yamma da yanzu haka ke gudana a birnin Lome na kasar Togo.

A ranar Lahadi ne shugaba Buhari ya tashi zuwa birnin Lome na kasar Togo inda zai halarci wani taron kungiyar kasashen Afrika (ECOWAS).

Shugaba ya zabi gwamnan jihar Kuros Riba, Farfesa Ben Ayade, da takwaransa na jihar Neja, Sani Bello, a matsayin gwamnoni da zasu raka shi.

DUBA WANNAN: Kacibus: Wasu 'yan fashi dake basa cikin kayan sojoji sun gamu da dakarun soji, hotuna

Ragowar jami’an gwamnati da zasu kasance cikin tawagar shugaba Buhari sun hada da ministan harkokin kasashen waje, Geofrey Onyeama, takwaransa na harkokin cikin gida, Abdulrahman Dambazau, ministan tsaro, Mansur Dan-Ali, da kuma na masana’antu da kasuwanci.

Cikin Hotuna: Yadda shugaba Buhari ya dauki hankulan shugabanni a taron ECOWAS

shugaba Buhari a taron ECOWAS

Cikin Hotuna: Yadda shugaba Buhari ya dauki hankulan shugabanni a taron ECOWAS

Buhari a taron ECOWAS

Cikin Hotuna: Yadda shugaba Buhari ya dauki hankulan shugabanni a taron ECOWAS

Taron ECOWAS

Cikin Hotuna: Yadda shugaba Buhari ya dauki hankulan shugabanni a taron ECOWAS

Taron ECOWAS

Cikin Hotuna: Yadda shugaba Buhari ya dauki hankulan shugabanni a taron ECOWAS

Gwamna Ben Ayade na Kuros Riba da Buhari a wurin taron ECOWAS

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel