Yanzu Yanzu: Kotu ta wanke Bafarawa daga tuhumar da ake masa na rashawar N15b

Yanzu Yanzu: Kotu ta wanke Bafarawa daga tuhumar da ake masa na rashawar N15b

Justis Bello Abbas na kotun jihar Sokoto ya wanke tsohon gwamnan jihar Sokoto Alhaji Attahiru Bafarawa daga tuhumar da ake masa na rashawar naira biliyan 115 da wasu uku.

Yayinda yake yanke hukunci alkalin ya bayyana cewa dukkanin hujjoji da aka gabatar gaban kotu basu isa su nuna cewa Attahiru Baarawa a matsayin mai laifi ba sannan kuma basu wankee shakku ba.

Yanzu Yanzu: Kotu ta wanke Bafarawa daga tuhumar da ake masa na rashawar N15b

Yanzu Yanzu: Kotu ta wanke Bafarawa daga tuhumar da ake masa na rashawar N15b
Source: Depositphotos

Justis Abbass ya kuma bayyana cewa mai kara (EFCC) bai nunawa kotu cewa duk wani tuhume-thumen da akeyi a gaban kotu sun kasance ba kafin gabatar da su gaban kotu.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Jakadan Najeriya a kasar Afrika ta Kudu, Ibeto ya sauya sheka daga APC zuwa PDP

A nasa bangaren lauyan mai kara, Barista Jacob Ochidi ya yabama kotu da ta bi tsare-tsaren da suka dace a zaman.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel