Yanzu Yanzu: Gobara ta tashi a babban ofishin Ecobank a Lagas

Yanzu Yanzu: Gobara ta tashi a babban ofishin Ecobank a Lagas

Rahotanni dake zuwa mana sun nuna cewa gobara ta tashi a hadkwatar Ecobank dake Victoria Island, dake Lagas.

An rahoto cewa gobarar ta fara ne da misalin karfe 8:40 na saiyar ranar Talata, 31 ga watan Yuli.

Yanzu Yanzu: Gobara ta tashi a babban ofishin Ecobank a Lagas

Yanzu Yanzu: Gobara ta tashi a babban ofishin Ecobank a Lagas

KU KARANTA KUMA: Adamu na hari na ne don ya kare kansa daga EFCC – Saraki

An tattaro cewa, tankan dake kawowa bankin man diesel na sauye mai ga kamfanin lokacin da ya kama da wuta yayinda janaraton ke ci gaba da aiki.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel