Yanzu Yanzu: Tsoffin shugabannin kasa Obasanjo da Jonathan sun yi ganawar sirri

Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo sun yi wata ganawar sirri da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan.

Sun yi ganawar ne a safiyar yau, Talata, 31 ga watan Yuli bayan Obasanjo ya kaiwa Jonathan da matarsa, Patience Jonathan ziyara a mahaifarsu na Otuoke.

Zuwa yanzu dai babu wani cikakken bayani kan abun da ganawar tasu ta kunsa.

Ga hotunan a kasa:

Yanzu Yanzu: Tsoffin shugabannin kasa Obasanjo da Jonathan sun yi ganawar sirri

Yanzu Yanzu: Tsoffin shugabannin kasa Obasanjo da Jonathan sun yi ganawar sirri

KU KARANTA KUMA: Inyamurai: Kafin in bar mulki sai an yi maku hanyoyi – Shugaba Buhari

Yanzu Yanzu: Tsoffin shugabannin kasa Obasanjo da Jonathan sun yi ganawar sirri

Yanzu Yanzu: Tsoffin shugabannin kasa Obasanjo da Jonathan sun yi ganawar sirri

Yanzu Yanzu: Tsoffin shugabannin kasa Obasanjo da Jonathan sun yi ganawar sirri

Yanzu Yanzu: Tsoffin shugabannin kasa Obasanjo da Jonathan sun yi ganawar sirri

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel