2019: Oyegun ya shirya barar da kudirin tazarcen Buhari – Okorocha

2019: Oyegun ya shirya barar da kudirin tazarcen Buhari – Okorocha

Gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha, a jiya yayi zargin cewa wani wani shiri da tsohon shugaban jam’iyyar All Progressives Congress, APC, John Odigie-Oyegun ke yin a son hargitsa kudirin tazarcen shugaban kasa Buhadu Buhari a zaben 2019.

Okorcha ya bayyana hakan ne a wata sanarwa ga manema labarai a Owerri ta hannun babban sakataren labaransa, Mista Sam Onwuemeodo.

2019: Oyegun ya shirya barar da kudirin tazarcen Buhari – Okorocha

2019: Oyegun ya shirya barar da kudirin tazarcen Buhari – Okorocha

Gwamnan ya kuma bayyana cewa da yanzu APC ta sake dulmiya cikin rikici idan da ace Odigie Oyegun ya cigaba da kasance shugaban jam’iyyar na kasa.

KU KARANTA KUMA: Tsufa na damun ka – Miyetti Allah ga Yakubu Gowon

Ya bayyana Oyegun a matsayin shugaba mai adawa da mulkin damokradiya tunda ya so zarcewa a matsayin shugaban APC na kasa da sunan tsawaita wa’adi.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel