Uwargidan tsohon ministan tsaron Najeriya a mulkin soji da farar hula ta mutu
Allah ya yiwa Hajiya Binta, uwargidan tsohon Ministan Tsaro, Janar Aliyu Gusau rasuwa.
A sakon ta'aziyya da fadar shugaban kasa ta aike a madadin gwamnati da al'umman Najeriya, shugaba Muhammadu Buhari yace rasuwar Hajiya Binta ya girgiza shi.
Shugaban kasar ya yi addu'ar Allah ya jikanta da rahama kuma ya bawa iyalenta jurayar rashinta.
Ya yi addu'ar Allah ya saka mata da gidan al-Jannah. Amin.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng