Sauran kiris: Wani gwamnan APC ya kammala shirin fita daga jam'iyyara, zai tsallaka zuwa PDP ranar Litinin

Sauran kiris: Wani gwamnan APC ya kammala shirin fita daga jam'iyyara, zai tsallaka zuwa PDP ranar Litinin

Rahottani da muka samu daga Daily Trust na cewa akwai kwararan alamu na cewa Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sakkwato zai sauya sheka daga APC zuwa PDP tsakanin yau zuwa ranar Litinin.

A wata labarin makamancin wannan, Legit.ng ta kawo muku cewa tsohon gwamnan jihar Imo a karkashin PDP, Ikedi Ohakim, ya bayyana ficewar sa daga jam’iyya tare da komawa jam’iyyar APGA inda yake saka ran zai yi takarar gwamna a cikinta a zaben shekarar 2019.

Sauran kiris: Wani gwamnan APC ya kammala shirin fita daga jam'iyyara, zai tsallaka zuwa PDP ranar Litinin

Sauran kiris: Wani gwamnan APC ya kammala shirin fita daga jam'iyyara, zai tsallaka zuwa PDP ranar Litinin

Ohakin ya sanar da ficewarsa daga PDP ne a jiya juma’a yayin da yake jawabi ga dandazon magoya bayan jam’iyyar APGA a filin wasa na Kanu Nwankwo dake Owerri, babban birnin jihar ta Imo.

Ya ce zai yi amfani da gogewarsa a matsayin tsohon gwamna domin kawowa jihar Imo cigaban da take bukata da kuma kubutar da ita daga mulkin kama karya irin na jam’iyyar APC, kamar yadda ya fada.

Ku biyo mu domin karin bayani...

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel