Jaddawalin jarrabawar da gwamnatin Tarayya zata yiwa ma'aikatanta

Jaddawalin jarrabawar da gwamnatin Tarayya zata yiwa ma'aikatanta

- Nageriya ta fitar da ranar da zatayiwa wasu ma'aikatan gwamnati da zata dauka jarabawa.

- Jarrabawar ta kadi zuwa kaso Uku

- Za'a fara bada takaddun aikin a 28 ga watan Augusta

Jaddawalin jarrabawar da gwamnatin Tarayya zata yiwa ma'aikatanta

Jaddawalin jarrabawar da gwamnatin Tarayya zata yiwa ma'aikatanta

Nageriya ta tsayar da ranar 28 ga watan Augusta da zata gudanar da Jarrabawar daukar akai a fadin kasar nan.

An bayyana hakan ne a shafin ofishin Shugaban ma'aikata na kasa a ranar 24 ga watan Yuli.

Ma'aikatan da zasu gudanar da Jarrabawar sun hada da Likitoci, Nurses, Injiniyoyi, yan sanda da kuma malaman makaranta.

Jarrabawar zata gudana daga 24 zuwa 31 ga watan Augusta.

Ga yanda jerin Jarrabawar zai kasance

Rukuni na farko:

Ranar Laraba 29 ga watan Augusta

Paper 1- Public service rules 9:00 zuwa 12:00 na safe.

Paper 2- financial regulations 2:00 zuwa 4:00 na yamma.

(Dukka ma'aikata)

Rukuni na Biyu

Ranar Alhamis 30 ga watan Augusta.

Paper 1- criminal law, penal procedures code 9:00 zuwa 11:00 na safe.

(Ma'aikatan yan sanda da Para-military) .

Paper 2- Common Law 9:00 zuwa 11:00 na safe.

(Civilians kadai)

Paper 3- General paper 2:30 zuwa 4:30 na yamma

(Dukka ma'aikata)

DUBA WANNAN: A matse APC take kan 2019 - r-APC

Rukuni na Uku

Ranar Juma'a 31 ga watan Augusta.

Paper 1- police orders and instructions 8:30 zuwa 10:30

(Jami'an yan sanda kadai)

Paper 2- prison orders and instructions 8:30 zuwa 10:30 na safe

(Jami'an gidan kaso kadai)

Paper 3- general immigration orders and instructions 8:30 zuwa 10:30 na safe

(Jami'an immigration kadai)

Paper 4 - road safety orders and instructions 8:30 zuwa 10:30 na safe

(Jami'an road safety kadai).

Civil defense orders and instructions 8:30 zuwa 10:30 na safe

(Jami'an civil defense kadai)

- Customs orders and instructions

(Jami'an custom kadai)

- NAPTIP orders and instructions

(Jami'an NAPTIP kadai)

-Fire service orders and instructions

(Jami'an fire service kadai)

- Paper 2

- practical police works 11:00 -1:00

(Jami'an yan sanda kadai)

- Practice prison works 11:00 zuwa 1:00

(Jami'an prison kadai)

- Practical immigration works .11:00 zuwa 1:00

- practical road safety duties 11:00 zuwa 1:00

(Jami'an road safety kadai)

- practical civil defense duties 11:00 zuwa 1:00

(Jami'an civil defense kadai)

- Practical Customs duties

(Jami'an Custom kadai)

- Practical NAPTIP duties

(Jami'an NAPTIP kadai)

- Practice fFre Service duties

(Jami'an fire service kadai).

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel