Martani mai zafi daga Miyetti Allah zuwa Janar Gowon kan kashe-kashen makiyaya

Martani mai zafi daga Miyetti Allah zuwa Janar Gowon kan kashe-kashen makiyaya

Shugaban kungiyar makiyaya ta Miyetti Allah, reshen jihar Benue, Alhaji Garus Gololo, ya Kwatanta Kiran da tsohon shugaban kasan mulkin sona, Janar Yakubu Gowon, yayi domin a binciki shuwagabannin kungiyar a matsayin rashin adalci da dacewa.

Yace tsohon shugaban kasan yana magana ne kawai akan mutanen tsakiyar kasar, kari kuma da cewa kashe kashen ba yankin kadai ya shafa ba.

"Kawai sai a binciki mutum saboda yana jagorantar kungiya kuma wani abu ya faru a wani, haka dama abun yake "

DUBA WANNAN: An kama 'yan fashi a Kebbi

"Kungiyace mu mai rijista kuma bamu da wata mu'amala da yan sanda da ta wuce mutuntawa. Yan sanda bazasu kira mu don wani ya bukaci hakan ba.," inji Gololo

Duk wani yunkurin ji daga bakin hukumar yan sandan don Jin zasu gayyaci shuwagabannin Miyetti Allah ko a'a, bai yuwu ba.

Mai magana d yawun hukumar yan sandan, DSP Moses Yamu yaki daukan kira ko maido mana amsar sakonnin da muka tura.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel