Surukar marigayi shugaba Yar’adua ta yi shar da ita a wajen bikin auranta

Surukar marigayi shugaba Yar’adua ta yi shar da ita a wajen bikin auranta

Ibrahim Yar’adua da masoyiyyarsa, Saratu Sodangi sun raya sunna sannan kuma hotunan auransu yayi kyau matuka.

Mutane da dama sun mato akan hotuanan dan marigayi shugaban kasa Yar’adua da amaryarsa a yanar gizo bayan fice da suka yi a shafukan zumunta.

Allah ya yi an daura auren masoyan biyu da suka kasance lauyoyi. Sannan kuma tuni hotunan bikin na su ya yi fice a yanar gizo.

Anyi taron ne a ranar 26 ga watan Yli a Kaduna. Bisa ga rahotanni za’a cigaba da shagulan bikin a yau 27 ga watan Yuli.

Kalli hotunan a kasa:

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Majalisar dokokin jihar Benue ta dakatar da kakakinta da aka tsige

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel